Dandalin Fasahar Fina-finai
Samun daukaka a Kannywood lokaci ne - Saratu Abubakar Zazzau
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Hauwa Kabir ta tattauna da jarumar Kannywood, Saratu Abubakar Zazzau a kan daukakar da ta samu a fagen fina - finai bayan shekaru 21 a cikin masana'antar, da dai sauran abubuwa a cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina- Finai.