Dandalin Fasahar Fina-finai
Muhimmancin masana'antar shirya fina-finai wajen samar da ayyukan yi
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna da shugaban hukumar tace fim na jihar Kano kan wasu muhimman al'amuran da suka danganci masa'antar shirya fina-finai.