Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Shirin Rayuwa Kenan kashi na 10

Wallafawa ranar:

'Rayuwa Kenan' sabon shiri ne dake duba yanayin zamantakewa tsakanin jama'a a garin Ratanga. An gudanar da shirin ne a Jamhuriyar Nijar wanda ke nazari kan sha'anin kiwon lafiya da kuma yadda auren wuri ke jefa kananan yara mata cikin  halin ni 'yasu a kasashen Hausa.

Wata mata mai suna Shafatou Soumeila da ta samu tallafi don buɗe sabon gidan abinci a Agadez dake Jamhuriyar Nijar.
Wata mata mai suna Shafatou Soumeila da ta samu tallafi don buɗe sabon gidan abinci a Agadez dake Jamhuriyar Nijar. RFI/Bineta Diagne
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.