Dandalin Fasahar Fina-finai
An raba kyaututukan gwarzaye a fagen shirya fina-finai
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:30
An yi bukin bayar da kyaututukan karrama fina-finai na Africa Magic, kuma wannan ne jigo a cikin shirin Dandalin Fasahar Fina-finai na wannan mako tare da Umaymah Sani Abdulmumin.