Isa ga babban shafi
Amurka

Obama ya ce jami'an CIA sun azabtar da jama'a

Shugaban Amurka Barack Obama, ya ce ko shakka babu, jami’an hukumar leken asirin kasar wato CIA, sun azabtar da mutane masu tarin yawa a sassa daban na duniya bayan faruwar harin ranar 9 ga watan satumbar 2001 da aka kai wa Amurka.

Shugaban Amurka Obama
Shugaban Amurka Obama REUTERS/Larry Downing
Talla

Obama ya ce an yi hakan ne tare da amincewar majalisun dokokin kasar, duk da cewa wasu daga cikin hanyoyin da aka yi amfani da su domin tatsar bayanai daga wadanda ake zargi da aiakta ta’addanci sun kaucewa dokokin kasar ta Amurka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.