Duniya
Ban Ki-Moon na neman waadi na biyu a kan mukamunshi
Babban magatakarda na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon, ya bukaci wakilan Majalisar 192, da su goyi bayan shirin shi na ta zarce a kan kujerar shi, a wani waadi na biyu.Wanan kuma kafin wa’adinshi ya kare a karshen wanan shekara ta 2011.Dr Kabir Mato, masanin ta fanin lamuren siyasar duniya, a Jami’ar Abuja, ya yi tsokaci a kai.
Wallafawa ranar: