Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 01/05/2024

Nura Ado Sulaiman a yayin karanta labaran karfe 5 na yamma.
Nura Ado Sulaiman a yayin karanta labaran karfe 5 na yamma. © RFI/ FMM

Kungiyar Kwadagon Najeriya ta yi watsi da karin albashin da gwamnatin kasar ta yi wa ma'aikata a daidai lokacin da ake bikin Ranar Ma'aikata ta Duniya. Asusun Bada Lamuni na IMF zai bai wa Mali tallafin gaggawa na sama da dala miliyan 100. 'Yan sandan Turkiya sun tarwatsa taron masu zanga-zangar Ranar Ma'aikata ta Duniya tare da kama kimanin 200 daga cikinsu.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.