Isa ga babban shafi

Senegal: 'Yan takarar shugaban kasa sun yi gangamin siyasarsu ta karshe a ranar juma'

A Senegal 'yan takarar shugaban shugaban kasa sun gudanar da gangamin neman zabe na karshe a ranar juma'a cikin lumana domin shirin babban zaben kasar a ranar Lahadin nan.

gangamin zabe a Senegal
gangamin zabe a Senegal AFP - JOHN WESSELS
Talla

'Yan takarar shugaban kasa a Senegal sun tara dimbin magoya bayansu a ranar Juma'a don tarukansu na karshe kafin kada kuri'ar ranar Lahadi, wanda ya kawo karshen yakin neman zabe a fili amma cikin lumana idan aka kwatanta da watannin da aka kwashe ana zaman dar-dar da aka yi kafin zaben da ba a taba yin irinsa ba.

Musamman Amadou Ba da Bassirou Diomaye Faye, wadda sun dauki jiga-jigan biyu a wata kila zaben da ya fi bude kofa a tarihin kasar ta Senegal mai cin gashin kanta, sun samu damar nuna karfin cin tuwo ne na karshe kafin karshen yakin neman zabe a ranar Juma'a da tsakar dare.

Ya kuma ayyana shirinsa na "ci gaba da haɗin gwiwa da abokansu na duniya don samun nasara" da kuma "karfafa dangantaka da 'yan uwanmu na Sahel tare da yin aiki don komawa kungiyar ECOWAS", wato kungiyar tattalin arzikin kasashen Yammacin Afirka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.