Isa ga babban shafi
Nijar

Rahoto kan tsadar rayuwa daga Maradi a Jamhuriyar Nijar

Tsadar rayuwa ta hanyar hauhawan farashin kayayyakin masarufi sai kara ta'azara take a cikin kasashe, musamman na Africa inda har al'amarin ciyar da iyali ke neman gagarar magidanta.

Kayan abinci na ci gaba da gagarar talaka a kullum rana
Kayan abinci na ci gaba da gagarar talaka a kullum rana © Getty Images/iStockphoto - udra
Talla

 

Lamarin tsadar rayuwar dai ya zama ruwan dare, inda har masu idanu da kwalli ke  shan bakar wahala.

 

Danna alamar saurare don jin cikakken rahoton tare da Khamis Saleh

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.