Nijar na samun ci gaba a shirin magance matsalar mace-macen mata masu juna biyu
Kungiyar kula da lafiyar jama’a ta HDI ta bayyana gamsuwa da ci gaban da Jamhuriyar Nijar ta samu wajen dakile mace macen mata lokacin haihuwa.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 03:09
Talla
Alkaluman gwamnatin Nijar sun ce na samu nasarar rage mace macen da kashi 70 a fadin kasa.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Baro Arzika.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu