Isa ga babban shafi

Ghana ta dauki matakin haramta safarar dabbobi saboda cutar anthrax

Hukumomin Kasar Ghana sun dauki matakin haramta safarar dabbobi da kuma yanka su na wata guda saboda barkewar cutar anthrax wanda ka iya shafar Bil-Adama. 

Cutar dai tana yaduwa ne daga jikin dabbobi zuwa mutane
Cutar dai tana yaduwa ne daga jikin dabbobi zuwa mutane © AFP
Talla

Tuni wasu daga kasashen dake Afirka ta Yamma suka fara daukar mataki domin dakile yaduwar cutar a kasashen su. 

Wannan na zuwa ne, bayan da gwamnatin Najeriya ta gargadi masu ta'ammali da naman ganda, domin kaucewa daukar wannan cuta da ke saurin yaduwa.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Sham-un Bako.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.