Kotun kolin Ghana ta haramta noma da shan tabar wiwi a kasar
Kotun kolin Ghana ta yanke hukuncin haramta noma ganyen tabar wuiwui da kuma amfani da ita a kasar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:39
Talla
Sai tuni masu mu’amala da ganyen suka nuna rashin jin dadinsu a game da hukuncin, kamar yadda za a ji a rahoton wakilinmu Abdallah Sham’un Bako daga Accra.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu