Isa ga babban shafi

Yadda matsalar ruwan sha ta yi kamari a wasu sassan Nijar

Yayin da ake babban zaman taron duniya game da ruwa, hankali ya karkata a kan mutanen da ke zaune a wuraren da suke fama da matsanaiciyar matsalar samun ruwan shan. 

MDD ta ce akwai bukatar daukar matakan gaggawa, kan karancin tsaftataccen ruwan sha a duniya.
MDD ta ce akwai bukatar daukar matakan gaggawa, kan karancin tsaftataccen ruwan sha a duniya. AFP/File
Talla

Wannan na zuwa ne, yayin da hukumomi na duniya ke gargadin akwai yuwuwar a fuskanci karancin ruwan sha a sassan duniya, inda ssuke bukatar daukar matakan gaggawa, musamman a wuraren da ke fama da matsalar fari.

Wasu kasashe a gabashin Afirka, irin su Somaliya na fuskantar matsanancin karancin ruwa, abin da ya haifar da asarar rayukan mutane da dama da kuma dabbobi.

Shiga alamar sauti, domin auraron rahoton Ibrahim Malam Tchillo kan yadda wannan matsala ta karancin ruwan sha, ta yi kamari a wasu sassa na Jamhuriyar Nijar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.