Dandalin Fasahar Fina-finai
Aishatu Aliyu Kaduna yar wasan fim a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
A cikin shirin Duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da Aishatu Aliyu Kaduna,wacce ta yi bayyani dangane da rayuwarta a fani fina-finai,banda haka ta kuma yi bayyani dangane da irin kalubalen da ta yi fama da su a wannan mataki.