A cikin shirin Dandalin fasahar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da jarumi Ismail,daya daga cikin masu shirya fina-finai a Najeriya.Sau dayawa ,jarumin a duniyar fina-finai a Najeriya kan yi fice tareda neman ilimi a fanoni da dama kamar dai yada zaku ji a wannan shiri.