Dandalin Fasahar Fina-finai
Rayuwar yan wasan Fim a Najeriya musaman bangaren Nollywood
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
A cikin shirin na wannan mako,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da wasu yan Fim a Duniyar Nollywood, wandada suka kuma yi mata bayyana dangane da rayuwar su.Duniya Nollywood na fuskantar dinbin matsaloli da yan wasan ke fatan hukumomi za su taimaka don kawo karshen su,wanda hakan zai bayar da damar raya sashen fina-finai a Najeriya.