Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Rikicin y'an Fim a Najeriya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin dandalin fasahar Fina-finai Hawa Kabir ta jiyo ta bakin wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a duniyar fina-finai a Najeriya dangane da wani sabon rikici da ya kuno kai  da kuma ya shafi kudin auren  Jawahd Ibro kamar dai yada zaku ji a cikin shirin.

Kasuwar fina-finai a Najeriya
Kasuwar fina-finai a Najeriya KAMBOU SIA / AFP
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.