Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Samun Ma'adininin Gaci arziki ne ga Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna akan Ma'adinin Gaci da ake kira Nickel wanda ake sarrafawa ana kudin karfe da shi.  Kuma yanzu gwamnatin Najeriya ta sanar da samun ma'adinin a Jihar Kaduna.

Hakimin Dangoma a Kaduna Alhassan Sa'idu
Hakimin Dangoma a Kaduna Alhassan Sa'idu Rfi Bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.