Afrika ta Tsakiya
Yarjejeniya tsakani Seleka da Anti Balaka
Uhuru Kenyatta shugaban Kasar Kenya yace bangarorin dake rikici a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun amince da wata sabuwar yarjejeniyar zaman lafiya da kasar ta jagoran ta. Kenyatta ya shaidawa bangarorin biyu da suka kwashe watanni suna tattaunawa a Nairobi cewa kar su bari makiyan kasar su sake shiga tsakanin su.
Wallafawa ranar:
Talla
Joachim Kokate na kungiyar Kristoci ta Anti Balaka ya sanya hannu a madadin magoya bayan su yayin da Michel Djotodia shugaban kungiyar Seleka ya sanya hannu daga daya bangaren.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu