Isa ga babban shafi
Chadi-Najeriya

Dakarun Chadi sun kashe ‘Yan Boko Haram 207

Rundunar Sojin kasar Chadi tace Sojojinta sun kashe mayakan Boko Haram 207 a wani gari da ake kira Garambu da ke kusa da iyakar Kamaru a cikin Najeriya. A cikin sanarwar da rundunar ta fitar tace an kashe Sojanta guda, yayin da 9 suka samu raunuka.

Dakarun Chadi da ke fada Boko Haram a Najeriya
Dakarun Chadi da ke fada Boko Haram a Najeriya Reuters/路透社
Talla

Rundunar ta kuma sanar da kwace tarin makamai mallakar kungiyar.

Tuni dai Chadi da Nijar da Kamaru da ke bakwabta da Najeriya suka kaddamar da yaki domin kawo karshen Mayakan Boko Haram da ke yin barazana ga kasashen na yammacin Afrika.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.