Isa ga babban shafi
Kenya

'Yan adawan kasar kenya zasu yi gangamin adawa da gwamnati

Babbar Jam’iyyar adawan Kenya na shirin wani gangami n agama gari a gobe litinin, don nuna adawa da wasu manufofin gwamnatin kasar. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da kasar ke ci gaba da fuskantar matsalolin tsaro, tare da fargabar barkewar sabon rikicin kabilanci.Madugun ‘yan adawan, kuma tsohon Fraiministan kasar Raila Odinga ya shirya gangamin na gobe litinin a birnin Nairobi, don tunawa da boren da aka yi a ranar 7 ga watan 7 na sheakarar 1990, da aka yi don neman kafa tsari irin na jam’iyyu masu yawa a kasar. 

Tsohon Fraiministan Kenya, Raila Odinga
Tsohon Fraiministan Kenya, Raila Odinga Reuters/Afolabi Sotunde
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.