Libya
‘Yan tawayen Libya sun sace makaman Amurka
Kasar Amurka ta tura dakarunta dubu daya a gabar tekun ruwan kasar Libya, a wani matakin da ta kira shirin ko-ta-kwana, muddin idan ya zama dole ta kwashe ma’aikatanta da ke ofishin jakadancinta a kasar Libya. Wannan mataki da Amurka ta dauka na zuwa ne bayan rahotanni daga Libya sun ce mayakan sa-kai sun sace wasu makaman kasar a sansanin da ake horar da dakarun Libya.
Wallafawa ranar:
Talla
Yanzu haka Amurka ta bukaci ‘Yan kasarta su fice daga cikin libya saboda kazancewar rikici a kasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu