Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan bindiga sun kai hari a Kudancin Kaduna

Wasu ‘Yan bindiga sun kai hari a wasu kauyuka a kudancin Kaduna, kuma Rahotanni sun ce sama da mutane 100 aka kashe tare da kona gidajensu.  ‘Yan bindigar sun kai hare haren ne a kyaukan Tekum da Unguwan Gateh da Me-sankwai, dukkaninsu da ke karkashin ikon masarautar Morwa.

Wani gini da aka kona a rikicin garin Kaduna
Wani gini da aka kona a rikicin garin Kaduna Reuters/Afolabi Sotunde
Talla

Mazauna yankin sun ce ‘Yan bindigar sun bude wuta ne a tsakiyar dare tare da cinnawa gidajen mutane wuta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.