Isa ga babban shafi
Najeriya

Najeriya: APC ta fitar da manufofinta

Babbar Jam’iyyar adawa All Progressives Congress (APC), ta gabatar da manufofinta da zata yi yakin neman zabe domin kawar da Jam’iyyar PDP mai mulki a zabubbukan da za’a gudanar a shekarar 2015. Jam’iyyar ta tsara manufofinta ne guda 10 tare ba Yaki da Cin hanci da Rashawa da matsalar tsaro da samar da ayyukan yi babban muhimmaci.

Gwamnan Jahar Lagos Babatunde Raji Fashola da Jagoran ACN Bola Ahmaed Tinubu da shugaban Jam'iyyar Bisi Akande da Lai Muhammad da Tshon Shugaban Kasa Janar muhammadu Buhari a wajen taron kaddamar da littafin Witness To History na Lai Muhammed a Lagos
Gwamnan Jahar Lagos Babatunde Raji Fashola da Jagoran ACN Bola Ahmaed Tinubu da shugaban Jam'iyyar Bisi Akande da Lai Muhammad da Tshon Shugaban Kasa Janar muhammadu Buhari a wajen taron kaddamar da littafin Witness To History na Lai Muhammed a Lagos primenews
Talla

Kakakin Jam’iyyar, Lai Mohammed yace matsalolin al’ummar Najeriya ne manufofin APC.

Sai dai kuma masu fashin bakin siyasa suna ganin babu wani banbanci da manufofin Jam’iyyar PDP mai mulki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.