Isa ga babban shafi
Kida, Al'adu da Fina-Finai

Tattaunawa da Sanin Baba Mawakin Hausa

Wallafawa ranar:

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Sanin Baba daya daga cikin Mawakan Hausa da suka faro daga wakokin yabon Manzon Allah. Sanin Baba yana cikin mawakan Hikima daga taskar Ala Global. Shirin kuma ya diba al'adun Yarabawa a Najeriya.

Abin kida na Piano
Abin kida na Piano DR
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.