Isa ga babban shafi
Afrika ta Tsakiya

Ban Ki-moon ya nemi a tura dakaru zuwa Tsakiyar Afrika

Sakatare Janar na majalisar Dinkin Duniya Ban Ki Moon ya bukaci kwamitin Sulhu da ya amince da bukatar tura dakarun samar da zamna lafiya 250 zuwa Jamhuriyar Afrika ta tsakiya da ke fama da tashin hankali. Wasikar da Ban ya rubutawa kwamitin ya bukaci dakarun da za su kare muradin Majalisar da kuma karin wasu da za su tabbatar da bin doka da oda a Bangui babban birnin kasar da kewaye.

Jami'in tsaron kasar Jamhuriyyar tsakiyar Afrika
Jami'in tsaron kasar Jamhuriyyar tsakiyar Afrika Laurent Correau / RFI
Talla

Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ta fada cikin tashin hankali ne tun kafin ‘Yan tawayen Seleka su kifar da gwamnatin shugaba Francois Bozize.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.