Isa ga babban shafi
Mata Mazari

Mata ma su yoyon fitsari suna fuskantar kalubale

Wallafawa ranar:

Shirin na Mata Mazari ya yi nazari ne akan yadda rayuwar mata sakamakon fada wa cikin mummunan hali saboda wata cuta da suke dauke da ita, musamman matsalar yoyon fitsari.

Wasu mata kwance a gadon asibiti masu fama da cutar yoyon Fitsari a Najeriya
Wasu mata kwance a gadon asibiti masu fama da cutar yoyon Fitsari a Najeriya Nigerian Forward.org
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.