Isa ga babban shafi
Cote d'Ivoire

Kotun ICC ta bada iznin kama matar Gbagbo

Kotu Manyan Laifuka ta Duniya ta ICC, ta fitar da sammacin kama matar tsohon shugaban kasar Cote D’Ivoir, Simone Gbagbo, bayan an zarge ta da ziga mijinta wajen ruruta wutar tashiun hankalin day a biyo bayan zaben kasar da aka yi, wanda ya yi sandiyar mutuwar mutane 3,000.

Matar tsohon shugaban kasar Cote D'Ivoire, Simone Gbagbo
Matar tsohon shugaban kasar Cote D'Ivoire, Simone Gbagbo 1.bp.blogspot.com
Talla

Sammacin da kuton ta fitar wanda aka buga shi a watan Fabrairun wannan shekaran ya fito bainar jama’a ne a jiya, inda ake tuhumar Siome da laifuka guda hudu da suka sahfi cin zarafin Bil adama.

Laifukan sun hada da kisan kai, yin fyade da sauran laifuka na cin zarafin Bil adama, wanda aka tafka su bayan a shekarun 2001 da 2012.

Rikici a kasar ta Cote D’I voire ya barke ne bayan Shugaban aksar Allassane Outtara da tsohon shugaban kasar Laurent Gbagbo sunnyi ikrarinn lashe zaben.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.