Isa ga babban shafi
Chadi-Niger-Nigeria-gabon-Cameroun

shugaban kasar Chadi ya bayyana matsalar Boko haram da zama masifa ga kasashen yankin sahel

Shugaban kasar Chadi Idris Deby Itno ya roki kasashen da suke cikin yankin tafkin Chadi dasu hada kai domin yakar ‘yan kungiyar da aka fi sani da Boko Haram dake yaduwa a sassan Nigeria.Shugaban na Magana ne yau a lokacin da yake bude taron Hukumar kula da da tafkin Chadi, a Libreville.Shugaban kasar Chadi wanda shine Shugaban kungiyar kasashen, yace yankin nasu, baya ga barazanar fari, babban masifar da ta mamaye shi yanzu ita ce ta ‘yan kungiyar Boko Haram da suke ta ji a kasar Nigeria. 

Le président tchadien Idriss Déby.
Le président tchadien Idriss Déby. Photo : AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.