Isa ga babban shafi
Burundi

Yan Sandan Burundi sun cafke mutane biyu da ake zargi da hallaka Turawa 'yan agaji biyu

'Yan sandan kasar Burundi na tsare da wasu mutane biyu da suke zargi da kashe wani dan kasar Italia da wani dan-kasar Croatia, da suka ziyarci kasar saboda wa'azin addini.  

Talla

Mai Magana da yawun ‘yan sandan kasar Major Pierre Chanel Ntarabaganyi ya fadi cewa kafin wayewar gari yau aka kama su, kuma daya nada shekaru 20 daya kuma nada shekaru 24.

Mahukuntan kasar Burundi sun bayyana cewa akwai maganar nemi kudi daga wajen wadanda aka hallaka, kuma akwai yuwuwar haka ne ya janyo kisan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.