Isa ga babban shafi
Somaliya

Somaliya ta roki ma'aikatan agaji kar su gudu

PM kasar Somaliya Abweli Mohamed Ali ya bukaci ma’aikatan agaji jinkai kar su tsere daga kasar, bayan harin kungiyar al-Shabaab na jiya Talata ya hallaka muatne 70, a Mogadishu babban birnin kasar.Shugaban kasra Sheikh Sharif Ahmed ya nuna bakin yadda ‘yan tawayen suka kai harin, daidai lokacin da kasashen duniya ke neman hanyar tallafawa kasar dake fuskantar karancin abinci. 

Feisal Omar/Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.