Isa ga babban shafi
Guinea Conakry

An sa ranar zaben Guinea

Hukumar zaben kasar Guinea Conakry ta saka ranar 29 ga watan Disamba mai zuwa, domin gudanar da zaben ‘yan majalisun dokoki. Wannan yana cikin sharudan da kasashen Yammacin duniya suka gandaya, kafin ci gaba da bada tallafi, bayan rantsar da Shugaba Alpha Conde.

Masu jefa kuri'a a Guinea
Masu jefa kuri'a a Guinea Emmanuel Braun/Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.