Isa ga babban shafi
Cote d’ivoire

A na gallazama ‘yan bangeren Tsohon shugaban kasa Laurent Gbagbo a Cote-D’Ivoire: cewar kungiyar Amnesty International

Kungiyar kare hakkin bil Adama ta Amnesty International, ta soki Gwamnatin Alassane Ouattara shugaban kasar Cote- D’Ivoire, saboda yadda take cigaba da garkame magoya bayan Tsohon shugaban kasa, Laurent Gbagbo.Kungiyar ta bukaci, Gwamnatin da ta gurfanar da mutane kusan 50 a gaban kotu, dan fuskantar shari’a, kamar yadda Daraktan ta, Veronique Aubert ta bayyana. 

Kotun kasa da kasa
Kotun kasa da kasa (CC)/Tomsudani/Wikipédia
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.