Fina-Finai

Syndicate contentFINA-FINAI
Jean Dujardin
27/02/2012 - Amurka

An bada kyautar Oscar ga fitattun masu shirya fina-finai na duniya

Jean Dujardin ya lashe kyautar jarumin fina finan da ya fi kowa fice a shekarar da ta gabata, a wajen bikin karrama gwarzayen Oscar na bana.

Aishwarya Rai tare da mijinta Abhishek Bachchan
16/11/2011 - Bollywood

An Haifa wa Amitabh Bachchan Jikanya a Indiya

A yau laraba ne Amitabh Bachchan ya sake samu wata jikanya bayan da Aishwarya Rai Bachchan ta haifawa mijinta Abhishek Bachchan ‘Ya mace, haifuwar farko tun bayan aurensu.

Sridevi tare da Madhuri Dixit
13/10/2011 - Bollywood

Madhuru Dixit da Sridevi zasu koma shirin Film a Indiya

Hudu daga cikin tsoffin fitatun matan da ke shirin fina-finan Indiya, a shekarun 1980 zuwa 1990, zasu sake komawa a dama dasu a shirin fina-finan, bayan ritayar da suka yi a baya.

Indiya ga rawa ga waka
08/09/2011 - Indiya

Amita zai shirya fim na turanci

Shahararren dan wasan fina finan kasar Indiya Amitabh Bachchan, a karon farko zai shiga wasan fina finan kasar Amurka na Hollywood inda zai yi wasa tare da Leonardo DiCapri, day a fito a fin din Titinic. An yi wa wannan fim taken The Great Gatsby.

Julia Leigh (G), ta Fim din «Sleeping Beauty» tare da Emily Browning, a Gasar Cannes
13/05/2011 - Cannes Festival

Mata zasu haska a gasar Fina-Finai ta Cannes

‘Yan Fim Mata daga sassan kasashen Duniya ne zasu halarci gasar Fina Finai ta Cannes karo na 64 da za’a kwashe mako daya ana gudanarwa daga 11 ga watan Mayu zuwa 22 na wannan Shekarar.

Elizabeth Taylor
23/03/2011 - Amurka

Yar wasan fina finan Amurka Taylor ta bar duniya

Elizabeth Taylor shahararriyar ‘yar wasan fina finai na kasar Amurka ta bar duniya tana da shekaru 79 da haihuwa.

Bukin fasahar al'adu da ake yi a Ouagadougou na kasar Burkina Faso (Fespaco)
03/03/2011 - Burkina Faso

Bukin Kade Kade A Burkina Faso

Kasar Burkina Faso na tinkaho da kayayakin gargajiya wajen samun kudaden shiga.

Mahaman Salisu Hamisu wanda yake halartan bukin al'adun gargajiya da akeyi a Burkina Faso  na dauke da rahoto akai.

Fim din Afafata
05/01/2011 - Fina-Finai

Nazari akan Fina-Finan Hausa tsakanin shekarar 2010

Masu iya magana na cewa shekara kwana ce, sannu a hankali bayan share tsawon shekaru sashen fina finan Hausa a tarayyar Najeriya na kokarin koyon tafiya. Ko za a iya cewa kwalliya ta fara biyan kudin sabulu ganin irin yadda fina finan suka fara jera kafada da da takwarorinsu na kundanci da ake gudanarwa da harshen turanci ?

Close