Urgent published the Litinin 24 Satumba 2012
Faransa ta tabbatar da mutuwar ‘Yan kasarta hudu a hadarin rugujewar tsaunukan kankara
Ofishin harkokin wajen kasar Faransa, ya tabbatar da mutuwar mutanbe hudu ‘Yan kasar ta Faransa wadanda su ka rasa rayukansu a hadarin rugujewar tsaunukan kankara day a auku jiya a kasar Nepal.
Close