Isa ga babban shafi
Macedonia

Ana ci gaba da zanga-zanga a Macedonia

A kasar Macedonia akalla magoya bayan firaministan kasar Nikola Gruevski dubu 30 ne suka gudanar da wata zanga-zangar nuna goyon baya a gare shi kawana daya bayan da ‘yan adawa suka shirya wani taron.

Talla

kwana daya bayan da ‘yan adawa suka shirya wani taron gangamin neman ya sauka daga karagar mulkin kasar, saboda zargin rashawa,Firaministan kasar na cigaba da samu goyan bayan wasu mutanen kasar.

A dai dai lokacin da magoya bayan shugaban ke wannan zanga-zanga a jiya, su kuwa ‘yan adawa sun sake gudanar da taron gangami ne a wani dandali dake birnin Skopje fadar gwmanatin kasar.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.