Isa ga babban shafi

Amurka na shirin bude ofishin jakadancita a kasar Cuba

Amurka tace watakila ta bude ofishin jakadancinta na kasar Cuba kafin babban taron da aka shirya yin tsakanin kasashen nahiyar Amurka, cikin watan Aprilu. Sai dai hukumomin na birnin Washington sun bayyana cewa har yanzu akwai matukar rashin fahimtar juna tsakaninsu da Cuba, kan yadda za a dwo da dangantakar data tabarbare a shekarun baya.A ranar 10 zuwa 11 ga watan na Aprilu za a yi taron tsakanin kasashen nahiyar Amurka, a kasar Panama. 

Shugaban Amurka, Barack Obama.
Shugaban Amurka, Barack Obama. REUTERS/Jonathan Ernst
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.