Isa ga babban shafi
Iran-Amurka

Iran ta sanar da kama wani sojan Amurka

Iyalan wani matashin kuma sojin Amurka da aka daure a Iran na shekaru uku sun roki shugaba Hassan Rouhani da yayi wa Allah ya saki dan nasu dan ganawa da mahaifin sa da yanzu haka ya gamu da shanyewar jiki.Iyalan matashin na sa ran yi amfani da taron  Majalisar Dinkin Duniya na birni New York wajen isar da sakon su zuwa  Shugaban Iran Hassan Rouhani.

Hassan Rouhani,Shugaban kasar Iran,
Hassan Rouhani,Shugaban kasar Iran,
Talla

An dai kama matashin sojan mai suna Amir Hekmati a Iran saboda abinda aka bayyana shi da leken asirin kasa inda aka daure shi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.