Isa ga babban shafi

Australia zata zage damtse wajen yaki da ta'addanci

Wani rahoton da aka fitar yau Asabar yace cikin mako mai zuwa hukumomin kasar Autraliya zasu samar dokoki masu tsauri, don taimaka musu wajen yaki da ta’addancin. Wannan na zuwa ne bayan da aka kama wasu ake zargi suna kokarin kaddamar da ayuyukan ta’addanci a biranen Sydney da Brisbane, ranar Alhamis data gabata.A ranar Laraba mai zuwa Fraiminista Tony Abbott zai nemi majalisar dokokin kasar, ta amince da dokar da zata baiwa hukumomi ikon yaki da ayyukan ta’addancin da kakkautawa. 

Fraiministan Australia, Tony Abbott
Fraiministan Australia, Tony Abbott Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.