Masar-Amurka
IS: Kerry ya kai ziyara Masar
Sakataren harakokin wajen Amurka John Kerry ya gana da mahukuntan kasar Misrah daga cikin ziyarar da ya ke yi a kasashen larabawa don neman hadin kan kasashen a yakin da Amurka ta kaddamar akan Mayakan IS da suka mamaye wasu yankuna a Iraqi da Syria.
Wallafawa ranar:
Talla
John Kerry ya gana da shugaban Misrah Abdel Fatah al Sisi bayan ya gana da shugaban kungiyar Larabawa Nabil al-Arabi.
Akwai yiyuwar dai Sojojin Masar zasu kulla kawance da Amurka domin yakar Mayakan IS a Iraqi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu