Isa ga babban shafi
Venezuela

'Yan adawa da gwamnati kan teburin tattaunawa a yau talata

‘Yan adawar kasar Venezuela, sun amince da komawa kan teburin tattaunawa da shugaba Nicolas Maduro a yau talata domin samar da mafita ga rikicin siyasar da kasar ke fama da shi a cikin watannin baya bayan nan.

Nicolas Maduro a teburin sulhu na 'yan adawa
Nicolas Maduro a teburin sulhu na 'yan adawa REUTERS/Carlos Garcia Rawlins
Talla

A ranar alhamis da ta gabata ne aka yi ganawa ta farko tsakanin bangarorin biyu karkashin inuwar kungiyar kasashen yankin kudancin Amurka.

Daga lokacin da aka soma gudanar da zanga-aangar nuna adawa da salon mulkin Maduro zuwa yau, rahotanni sun ce an kashe mutane akalla 39, yayin da aka raunata wasu da dama.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.