Isa ga babban shafi
Somaliya

Amurka ce ta kai hari a kan al Shabbab a Somaliya

Kasar Amurka tace dakarun ta ne suka kaddamar da hare hare a sansanin ‘Yan kungiyar Al Shebaab dake Somalia da kuma takwarorin su a kasar Libya.Wanann bayani na zuwa ne a dai dai lokacin da kasar Libya ta bukaci bayani kan kama wani Dan kasar, Abu Anas al Libi, da Amurka tace ta kama saboda kisan harin da aka kaiwa ofishin ta a kasashen Kenya da Tanzania a shekarar 1998.Sakataren harkokin wajen Amurka, John Kerry, yace harin ya nuna cewar kasar ba zata yi kasa a gwuiwa ba, a yunkurin ta na yaki da ta’adanci a duniya. 

Ministan harkokin wajen Amurka, John Kerry
Ministan harkokin wajen Amurka, John Kerry 路透社REUTERS/Beawiharta
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.