Palasdinawa - 
Wallafa labari : Litinin 06 Feberairu 2012 - Bugawa ta karshe : Litinin 06 Feberairu 2012

Bangarorin Palasdinawa sun amince da Shugabanci Abbas

REUTERS/Thaer Ghanaim/PPO/Handout

Daga Bashir Ibrahim Idris / Suleiman Babayo

Bangarorin Hamas da Fatah na Palasdinu, sun amince da shugaba Mahmud Abbas ya jagoranci Gwamnatin rikon kwaryar da zata shirya zaben shugaban kasa da na 'yan Majalisu.
 

Bayan wani taro da suka yi a Doha babban birnin kasar Qatar, shugaba Abbas da shugaban Hamas, Khaled Meshaal sun sanya hanu kan yarjejeniyar hadin kan.
 

tags: Yankunan Palasdinawa
KAN MAUDU'I GUDA
Ra'ayoyi
Bada ra'ayi kan wannan magana
The content of this field is kept private and will not be shown publicly.
To prevent automated spam submissions leave this field empty.
CAPTCHA
This question is for testing whether you are a human visitor and to prevent automated spam submissions.
Image CAPTCHA
Enter the characters (without spaces) shown in the image.
Close