Isa ga babban shafi
Falasdinawa

Falasdinawa sun samu wakilci a kotun ICC

Falasdinawa sun yi nasarar shiga cikin kasashen da ke da wakilci a kotun hukunta manyan laifuka ta ICC a yau Laraba da zummar gurfanar da Isra’ila a gaban kotun don fuskantar tuhumar kisan kare dangin da ta yi a Yankin Gaza.Samun wakilci a kotun dai wani gagarumin ci gaba ne a fafutukar Falasdinawan ba shiga cikin hukumomin duniya.

Shugaban Falasdinawa Mahmud Abbas
Shugaban Falasdinawa Mahmud Abbas REUTERS/Mohamad Torokman
Talla

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya dade yana adawa da shirin Falasdinawan na shiga kotun matakin da ya sa shi hana su harajin da kasar shi ke karba a yankunan da ta mamaye.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.