Isa ga babban shafi
Syria

MDD tace Syria na iya fuskantar bala'i

Majaliasr Dinkin Duniya ta gargadi cewa, kasar Syria na gab da fadawa cikin bala’i, da ka iya jefa kasar cikin mawuyacin halin rayuwa, muddun ba’a kaiwa kasar agaji ba  

Sakatare Janar na Majalisar Dinki duniya Ban Ki-moon
Sakatare Janar na Majalisar Dinki duniya Ban Ki-moon REUTERS/Faisal Al Nasser
Talla

A makon nan ne, za’a soma wani taro a kasar Kuwait da zummar kafa asusun da zai samar da kudi, kimanin dalar Amurka miliyan takwas da miliyan hudu a matsayin tallafi ga kasar ta Syria

Kungiyar bayar da agaji ta Oxfam ta soki kasashen duniya da jan kafa wajen tallafawa kasar Syria, yayin da aka shiga shekara ta biyar da barkewar yakin basasa da ya daidaita mutane sama da miliyan bakwai, a yayin da wasu miliyan uku da dari tara, suka tsere zuwa wasu kasashen dake makwabtaka da kasar ta Syria.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.