Isa ga babban shafi
Saudi

Kasashen Larabawa za su kafa runduna don yakar ta’addanci

Ministocin Kasashen waje na kungiyar kasashen Larabawa sun amince da shirin kafa rundunar soji da za ta yaki ‘yan ta’addan da ke yin barazana a yankin. Ministan harkokin wajen Masar Sameh Shoukry yace zasu mika Kudirin da ministocin suka amince da shi ga shugabanin kasashen Larabawa a taron da zasu gudanar a karshen mako.

'Yan tawayen Houthi da ke barazana a Yemen
'Yan tawayen Houthi da ke barazana a Yemen REUTERS/Khaled Abdullah
Talla

Matakin na zuwa ne bayan Saudi Arabiya ta kaddamar da hare hare kan ‘Yan tawayen Yemen tare da neman taimakon sauran kasashen da ke Yankin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.