Isa ga babban shafi
Syria

ISIS ta tilastawa 'Yara 400 daukan makamai

Wata kungiya mai cibiya a Birtaniya dake sa’ ido a kan Syria, ta bayyana cewa akalla kananan Yara 400 kungiyar ISIS ta tilastawa daukar makamai

Dan kasar Canada John Maguire da ya yi kiran a kaddamar da hari a kasar bayan ya karbi musulunci a hannun Mayakan IS
Dan kasar Canada John Maguire da ya yi kiran a kaddamar da hari a kasar bayan ya karbi musulunci a hannun Mayakan IS Youtube grab via al arabiya
Talla

Shugaban kungiyar Rami Abdulrahman ya ce mayakan na kwashe yara ne da basu haura shekaru 18 ba, daga makarantu, masallatai da kuma Garuruwa da mayakan ke kai hari

Rami ya kuma kara da cewa yaron da aka haska a sabon fai-fai bidiyo da mayakan suka aiko, wanda ya harbe wani dan kasar isra’ila, na daga cikin iri-irin yaran da kungiyar ke dauka.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.