Isa ga babban shafi
Yemen

'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 142 a Masallacin Yemen

A kasar Yemen wani dan kunar bakin wake y kai hari cikin wani masallacin Juma’a a Sanaa yau inda ya kashe mutane 142.Wannan na daga cikin munanan hare hare a kasar dan tsakanin nan.Harin na yau na zuwa ne kwana daya bayan gwabza fada tsakanin dakaru masu goyon bayan Shugaba Abedrabbo Mansour Hadi da kuma mayakan Huthi a garin Aden dake karbar bakuncin akasarin jamian Gwamnati da jakadun kasashen waje.‘Yan kunar bakin wake na yau sun hari masallatai biyu ne dake Sanaa babban birnin kasar.  

Harabar masallacin Juma'a da aka kai hari yau
Harabar masallacin Juma'a da aka kai hari yau REUTERS/Khaled Abdullah
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.