Isa ga babban shafi
Falasdinawa

An kona wani Masallacin Falasdinawa a Bathlehem

Wasu gungun Yahudawa sun kona Masallacin Falasdinawa a kauyen Jaba da ke kusa da garin Bathlehem a gabar yamma da kogin Jordan. Rahotanni sun ce an yi kokarin kashe wutar kafin Masallacin ya kone. Majiyoyi sun ce Yahudawan sun kona Masallacin ne a cikin dare tare da yin rubutun batanci ga Larabawa a bangon Masallacin.

Falasdinawa na rufe hanya tsakanin Bathelehem da Hebron  bayan dakarun Isra'ila sun kashe 'yan uwansu uku
Falasdinawa na rufe hanya tsakanin Bathelehem da Hebron bayan dakarun Isra'ila sun kashe 'yan uwansu uku
Talla

Kamfanin dillacin labaran Faransa ya ce yanzu haka sanda sun kaddamar da bincike bayan Falasdinawa sun shigar da kokensu game da kone Masallacin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.