Isa ga babban shafi

Isra'ila ta shiga yarjejeniyar tsagaita wuta da Hamas

Yau Asaba sojan kasar Isra’ila da kungiyar Falasdinawa ta Hamas za su fara aiki da wata yarjejeniyar tsagaita wuta, ta tsawo sa’oi 12. Yarjejeniyar ta fara aiki ne da misalin karfe 9 na safiyar Asabar agogon GMT.Kungiyar Hamas da kasar ta Isra’ila su bayar da sanawar tsagaita wutar, don bayar da damar kai kayan agaji ga masu buka.Sai dai duk da haka, babu alamar samar da dawwamammen zaman lafiya a yankin. 

Wata matar Falesdinawa dauke da makaman roka a Gaza
Wata matar Falesdinawa dauke da makaman roka a Gaza Reuters/Jamal Saidi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.